Litattafai

Book 1 Cover

Fassarar Littafin Ahlari da Sharhi

Dr. Abubakar ya zo da wani karin arashi, a kan wadannan ayyuka na Sheikh Abdurrahman Al-Akhdari, da Dr. Aminuddeen Abubakar, yadda ya tattaro, kuma ya kusanto da waxannan zantuka, tare da taqaita bayanai a cikin salo mai sauqi, da saurin shiga qwaqwalwa; daidai da zamanin da ake ciki na takaita zance.

Book 2 Cover

Fayyataccen Bayani Akan Siffar Sallar Annabi (S.A.W)

Wannan takaitaccen littafi ne da zai tattauna a kan wasu kurakurai da suka yawaita a cikin Sallah, wasu daga ciki bisa kuskure wasu kuma jahilci, da kuma fito da hakikanin yadda Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yake Sallah, tun daga kabbarar harama zuwa sallama.

Book 3 Cover

Nau’ikan Zikiran Salla

Wannan littafi ya kawo wa mai karatu nau’i daban-daban daga cikin addu’o’i da Manzon Allah (S. A. W) yake yi a wurare mabambanta a cikin salla wanda duk wanda mutum ya zava ya yi sallarsa ta yi.

Book 4 Cover

Wasu Daga Halayen Magabata

Wannan littafi yana haskaka halayen magabatan farko na Musulunci, yadda suka rayu cikin ibada, tawali’u, da tsoron Allah, domin zama abin koyi ga al’umma ta yau.

Book 5 Cover

Hakikanin Janaza A Musulunci

Wannan littafi ya bayyana hakkokin da Musulmi ke dashi a kan dan uwansa Musulmi, da yadda addini ya umurce mu da mu kiyaye su don tabbatar da zaman lafiya da jituwa.

Book 6 Cover

Rayuwar Aure A Musulunci

Littafin nan ya yi bayani a kan rayuwar .